Tasirin kafofin sadarwa na zamani kan siyasar Najeriya kashi na 3
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:15
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba da tattaunawa akan tasirin kafofin sadarwar Internet na zamani da kuma gudunmawarsu kan siyasar Najeriya, musamman wajen tallata 'yan takara a zabukan kasar, da kuma bayyana sakamakon kuri'un da aka kada.