Tambaya da Amsa

Makomar Jami'an tsaro yayin gudanar da zabuka dangane da kada nasu kuri'un

Sauti 20:01
Wani jami'in hukumar zaben Najeriya INEC, rike da takardar zabe.
Wani jami'in hukumar zaben Najeriya INEC, rike da takardar zabe. eNCA

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon yayi karin haske kan makomar jami'an tsaron yayin kada kuri'a a zabukan Najeriya, la'akari da cewa ana tafka muhawara kan ko sauran jama'ar kasa sun wakilci, ma'ana ba dole bane sai sun kada tasu kuri'ar. Zalika shirin ya ji ta bakin masu ruwa da tsaki kan ajin mutanen da zabe ya haramta a garesu.Kamar yadda aka saba dai shirin Tambaya da Amsa ya kuma tuntubi masana don karin bayani akan wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana.