Ilimi Hasken Rayuwa

Motocin tasi masu tashi sama za su rage cinkoso a duniya

Sauti 10:12
Samfurin motar Taxi mai tashi sama
Samfurin motar Taxi mai tashi sama RFI/ Bashir

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne kan samar da motocin tasi masu tashi sama da zummar rage cinkoson ababan hawa a manyen birane na kasashen duniya da suka hada da Lagos na Najeriya.