Tambaya da Amsa

Karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe na Inconclusive a Turance

Sauti 19:59
Wasu 'Yan Najeriya yayin kada kuri'a a zabukan kasar na 2019.
Wasu 'Yan Najeriya yayin kada kuri'a a zabukan kasar na 2019. Luis Tato/AFP/Getty Images

Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba, ya amsa wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko, daga cikinsu kuma akwai neman karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe a Najeriya na Incoclusive a Turance.