Littafin adabin Hausa irinsa na farko
Wallafawa ranar:
Sauti 10:02
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da wani littafin labaran Hausa irinsa na farko da masana harshen Hausa suka samar a Najeriya.