Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda wani matashi a Kebbi ya yi shura wajen kere-keren fasaha kashi na 3

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako, ya ci gaba da kawowa masu sauraro tattaunawar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da wani matashi daga jihar Kebbi a tarayyar Najeriya da ya kware wajen kere-kere ba tare da ya yi makaranta mai zurfi ba.

Wata samfurin motar aikin gona da wani matashi a Najeriya ya kera.
Wata samfurin motar aikin gona da wani matashi a Najeriya ya kera. RFI Hausa/Bashir Ibrahim Idris