Ilimi Hasken Rayuwa

Kasashe da manyan kafofin sadarwar Intanet sun hada gwiwa don yakar ta'addanci

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya maida hankali kan hadin gwiwar da wasu manyan kasashe suka yi tare da manyan kafofin sadarwa na zamani, wajen dakile yadda 'yan ta'adda ke amfani da kafofin domin yada manufofinsu, da kuma yadda suke aikata ta'addancin.

Kasashe da kafofin sadarwa sun hada gwiwa don yakar ta'addanci.
Kasashe da kafofin sadarwa sun hada gwiwa don yakar ta'addanci. REUTERS/Dado Ruvic
Sauran kashi-kashi