Ilimi Hasken Rayuwa

Waiwaye kan matakan da gwamnati ke dauka don magance matsalar bara

Sauti 10:11
Wasu Almajirai a tarayyar Najeriya.
Wasu Almajirai a tarayyar Najeriya. PM News

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci, yayi waiwaye ne kan matakan da hukumomin Najeriya ke ci gaba da dauka wajen magance matsalar bara a arewacin kasar, da kuma inganta samar da ilimin Addini da na zamani acikin yanayi mai kyau.