Ilimi Hasken Rayuwa

Binciken masana kan barazanar harkar noma a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yunkurin gwamnatin Najeriya na kawar da wasu sinadarai da ke barazana ga harkar noman rani a jihar Kano. Tuni masana kimiya suka fara bincike kan wannan al'amari da ka iya jefa kasar cikin matsanancin rashin abinci a kasar.Masa

Sinadaran kanwa da gishiri na haifar da cikas ga harkar noman rani a Najeriya
Sinadaran kanwa da gishiri na haifar da cikas ga harkar noman rani a Najeriya REUTERS/Joe Brock