Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar cin hanci da rashawa ta yiwa fannin ilimi illa a kasashen Afrika - Transparency

Wallafawa ranar:

Shirin wannan makon na Ilimi Hasken Rayuwa da Bashir IbrahimIdris ya gabatar, ya maida hankali ne kan rahoton da kungiyar Transparency International ta wallafa da ke nuna cewa matsalar cin hanci da rasahawa ya yiwa fannin ilimi illa mai zurfi a kasashen yammacin nahiyar Afrika.

Kungiyar Transparency International tace kusan kashi 62 cikin kasasfin da ajeriya ke warewa ilimi, daga tarayyar zuwa kananan  hukumomi sace su ake yi.
Kungiyar Transparency International tace kusan kashi 62 cikin kasasfin da ajeriya ke warewa ilimi, daga tarayyar zuwa kananan hukumomi sace su ake yi. RFI Hausa