Ilimi Hasken Rayuwa

Shirin Bankin Duniya na bunkasa ilimi a arewacin Najeriya

Sauti 10:37
Yanayin tabarbarewar tsarin bayar da ilimi a arewacin Najeriya
Yanayin tabarbarewar tsarin bayar da ilimi a arewacin Najeriya RFI Hausa

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da tallafin Dala miliyan 100 da Bankin Duniya ya ware domin taimakwa kananan yara musamman mata samun ingantaccen ilimin zamani a arewacin Najeriya.