Tambaya da Amsa

Dalilan rikicin kyamar baki a Afrika ta Kudu

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba, ya amsa wasu tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki har da neman karin bayani kan dalilan matsalar kyamar baki a kasar Afrika ta Kudu.

Wasu motoci da aka kone a Afrika ta Kudu yayin tarzomar nunawa baki kyama a ranar 5 ga watan Satumba, 2019.
Wasu motoci da aka kone a Afrika ta Kudu yayin tarzomar nunawa baki kyama a ranar 5 ga watan Satumba, 2019. REUTERS/Siphiwe Sibeko