Tambaya da Amsa

Karin bayani kan manhajar 'Google Play Store'

Sauti 19:53
Hoton wani bangare na alamar manhajar Google Play Store.
Hoton wani bangare na alamar manhajar Google Play Store. REUTERS/Dado Ruvic/Illustration/File Photo

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon yayi karin bayani kan batutuwa da dama dangane da  manhajar 'Google Play Store', sai kuma wasu karin tambayoyin da masu sauraro suka aiko.