Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin Najeriya ya samar da sabuwar fasahar gini 1/2

Sauti 10:04
Engr. Muhammad Kyari tare da wakilinmu Bilyaminu Yusuf
Engr. Muhammad Kyari tare da wakilinmu Bilyaminu Yusuf RFIHAUSA/Bilyaminu Yusuf

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne da wani matashi daga Jihar Bornon Njeriya wanda Allah ya bai wa fasahar kirkirar wani irin nau'in bulo na gini wanda ake amfani da shi ba tare da rodi ko kuma siminti mai yawa ba wajen gine-gine.