Yadda digirin bogi ke barazana ga tsarin ilimin Najeriya 2

Sauti 10:28
Bikin karrama wasu daliabai a jami'a
Bikin karrama wasu daliabai a jami'a Justine Boulo/RFI

A cikin shirin Ilimi hasken rayuwa na  makon da ya gabata, Bashir Ibrahim Idris ya tabo yadda digirin bogi da daliban Najeriya ke zuwa yi kasashen ketare wani lokacin cikin shekara guda ke matsayin babban kalubale ga tsarin ilimin kasar, ga cigaban shirin.