Matashin da ya kera injin taimaka wa manoma a Bauchi (2)

Sauti 10:00
Wani injin saukaka noma da Muhammad Sharif, wani matashi a garin Bauchi ya kera.
Wani injin saukaka noma da Muhammad Sharif, wani matashi a garin Bauchi ya kera. RFI Hausa

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, inda muka tattaunawa da wani matashin injiniya mai fasahar kere-kere a jihar Bauchin Najeriya.