Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin da ya kera mota mai leken asiri a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Haske Rayuwa na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne da wani matashi da ya kera motoci masu sulke da kuma leken asiri domin yaki da bata-gari a Najeriya. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

Tanques egípcios entrando na cidade de Rafah, 9 de agosto de 2012
Tanques egípcios entrando na cidade de Rafah, 9 de agosto de 2012 REUTERS/Mohamed Abd El Ghany