Ilimi Hasken Rayuwa
Dalilin da ya sa gwamnan Borno ya karrama wata malamar sakandare
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:10
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne da malamar makarantar sakandare da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya karrama ta domin karfafa mata guiwa wajen gudanar da aikinta. Baya ga kyautar kudi da gwamnan ya yi mata, har ila yau ya kara mata girma zuwa matakin mataimakiyar shugaban makaranta. Kuna iya latsa kan hoton domin sauraren cikakkiyar da muka yi da ita.