Menene Tsibbu ?

Sauti 19:54
Wani mai maganin gargajiya a kasar Uganda. (An yi amfani da wannan hoto domin karin bayani ne kawai).
Wani mai maganin gargajiya a kasar Uganda. (An yi amfani da wannan hoto domin karin bayani ne kawai). The New York Times/Ruth Mbabazi

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani akan ma'anar Tsibbu da illolinsa.