Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi ya kirkiro Manhajar taimakawa dalibai karatu daga nesa

Sauti 10:05
Taswirar wasu daga cikin manhajojin fasahar zamani da ake amfani da su a wayar hannu.
Taswirar wasu daga cikin manhajojin fasahar zamani da ake amfani da su a wayar hannu. ©REUTERS/Regis Duvignau

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci, ya tattauna da wani matashi a jihar Kano da ya kirkiro wata Manhaja, ko Malalubar saukaka neman makarantu ga daliban dake nesa da inda suke bukatar halarta. Manhajar na kuma dauke da zauren amsoshin kwararru kan bukatar dalibai da kuma litattafai na ilimi.