Ilimi Hasken Rayuwa
Makomar karatun Allo bayan matakin mayar da tarin Almajirai garuruwansu a Najeriya (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:01
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya dora ne kan na makon jiya, inda ya yi nazari na musamman kan makomar karatun Allo a arewacin Najeriya, bayan matakin gwamnatocin jihohi na mayar da tarin Almajirai jihohinsu a wani mataki na yaki da annobar coronavirus.