Tambaya da Amsa
Sharuddan da shugaban kasa ko babban hafsan soji ke cikawa kafin samun mukamin Marshall
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:51
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani kan matakan da shugaban kasa ko babban hafsan soji ke takawa kafin samun mukamin Marshall, sai kuma amfanin Laka ga jikin dan adam.