Menene amfanin Kaho ga lafiyar dan adam?

Sauti 19:53
Kaho tare da wasu kayayyakin aikin Wanzamai a kasar Hausa.
Kaho tare da wasu kayayyakin aikin Wanzamai a kasar Hausa. Leadership Hausa Newspaper

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya ji ta bakin kwararru a fannin lafiya kan matsayin Kaho wajen neman lafiyar jikin dan adam, da kuma alakarsa da likitancin zamani. Shirin ya kuma amsa wasu karin tambayoyin daga masu sauraro.