Ana muhawara kan janye tallafin karatu a Jigawa

Sauti 09:54
Gwamnan Jigawa Muhammad Badaru Abubakar
Gwamnan Jigawa Muhammad Badaru Abubakar Daily Trust

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin jihar Jigawa da ke Najeriya ta dauka na janye tallafin da kananan hukumomin jihar ke bayarwa domin taimaka wa 'ya'yan talakawa samun ilimi a jami'ar jihar.