Ana muhawara kan janye tallafin karatu a Jigawa kashi na (2)

Sauti 10:00
Gwamnan Jigawa Muhammad Badaru Abubakar
Gwamnan Jigawa Muhammad Badaru Abubakar Daily Trust

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, inda yake nazari kan matakin da gwamnatin jihar Jigawa da ke Najeriya ta dauka na janye tallafin da kananan hukumomin jihar ke bayarwa domin taimaka wa 'ya'yan talakawa samun ilimi a jami'ar jihar.