Tambaya da Amsa

Amfanin katin 'Air Doctor' ga lafiyar jikin dan adam

Sauti 19:57
Katin 'Air Doctor'
Katin 'Air Doctor' Kobelnt.com/Arab news

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da  neman sanin alfanun katin da wasu manyan mutane suka fara likawa a kirji kamar ID card, da ake ce wa ‘Air Doctor’.