Tambaya da Amsa
Tarihin yadda kasar Isra'ila ta kafu da dalilan da suka sa ta yi karfi
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:03
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya yi karin bayani kan tarihin kafuwar kasar Isra'ila da kuma yadda ka yi tayi karfi wajen sarrafa manyan gwamnatocin kasashen duniya. Shirin ya kuma cika alkawarin karin bayani kan tsarin sake fasalin gudanar gwamnati a Najeriya da wasu masu ruwa datsaki ke cigaba da yin kiraye-kirayen aiwatarwa.