Matashi ya kera jirgin sama mara matuki mai nadar bayanan sirri a Kano- 2
Wallafawa ranar:
Sauti 11:03
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora kan inda ya tsaye a makon jiya dangane da yadda wani matashi dan Jihar Kano Sa'id Ahmad ya kera jirgin sama marar matuki.