Amsa kan dalilan da suka sa aka gaza samun galaba a kan Bashar al -Assad na Syria

Sauti 19:58
Motocin sojin Turkiya a Syria.
Motocin sojin Turkiya a Syria. REUTERS/Khalil Ashawi

A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman dalilan da suka sa duk da taron dangi aka gaza hambarar da gwamnatin shugaban Syria, Bashar Al Assad.