Ilimi Hasken Rayuwa

Rahoto Kan Ranar Mata Ta Duniya

Wallafawa ranar:

Majalisar Dunkin Duniya ta kebe ranar 8 watan ukku na kowace shekara ta kasance ranar mata ta Duniya, ranar da mata a duk fadin Duniya ke bukuwan neman kwato ‘yancinsu da kariyar hakkin su.