Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin Samuwar Karin Manyan Makarantu A Kasashe Masu Tasowa

Wallafawa ranar:

A mafi yawan kasashen dake tasowa kamar Nigeria, wasu kwararru kan harkokin ilimi, suna kallon yadda ake samun karuwar jami’o’i da sauran manyan makarantu a kasashen, da wata fuska dabam. A yayinda wasu ke ganin cewa babban abin alheri ne ga sassan ilimi na irin wadannan kasashe, wasu kuwa fassara hakan da matakin karasa abinda ya rage a daraja da matsayin da ilimi ke da shi a cikin kasashen. A cikin shirin na wannan lokaci, za mu dubi fa’idar samuwar Karin manyan makarantu tare da yadda ake samun Karin dalibai masu neman guraben karatu a cikin su. Sannan, za mu duba ko akwai illar hakan ga sashen ilimi. 

Sauran kashi-kashi