Ilimi Hasken Rayuwa

Karatu da Kuma Ci Gabar Zamani

Wallafawa ranar:

Karatu ya na cikin abubuwa dake kan gaba wajen kawo ci gaba tsakanin kasashen duniya. Kasashen masu tasowa na fuskantarmatsalar karance karance, wadda ke kara tazara tsakanin kasashe masu ci gaba masana'antu da kuma kasashen masu tasowa. 

Sauran kashi-kashi