Ilimi Hasken Rayuwa

Ziyarar RFi Hausa zuwa Dutsen Kagoro a Kaduna Najeriya

Sauti 19:55

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya kai ziyara ne a kan dutsen Kagoro. Shirin kuma ya samu tattaunawa da  wasu malamai da ke aikin koyarwa a makarantar firamaren saman dutsen na kagoro da ke cikin Jahar Kaduna a Tarayyar Najeriya, wanda daya daga cikinsu dan asalin haihuwar dutsen ne yayin da dayan kuma aiki ya kai shi a dutsen na kagoro.To ka yaya yanayin karatu, da ci gaban ilimi ya ke a saman dutsen kagoro, kai harma da lafiyar jama’a sai ayi saurare lafiya.