Cutar Koda
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 08:43
A hasashen hukumar kula da manyan cututtukan da suka hada da cutar koda CKD ta shawarci al’umma da su yi gwajin cutar koda tare da neman hanyoyin magance cutar. Abinda yasa shirin lafiya Jari ya tattauna da Dr Hamidu Muhd Liman kwararen likita da ke kula da masu cutar koda a Asibitin koyarwa ta jami’ar Usman Dan Fodio a Jahar Sokoton Tarayyar Najeriya