Cutar Tarin Fuka

Sauti 08:56
Wani mai fama da Cutar Tarin Fuka
Wani mai fama da Cutar Tarin Fuka JYi.org

A bara ne, hadin gwiwar kungiyoyin kiwon lafiya na kasashen yammacin Afrika da aka fi sani da sunan WAHO suka gudanar da wani taron kwanaki biyar don karawa juna sani akan hanyoyin da zasu bi wajen magance cutar tarin fuka a kasashen Afrika.

Talla

Dr Musa S. da ke Asibitin koyarwa ta Jami’ar Ahmadu Bello a Zaria, yana daya daga cikin likitocin da suka halarci taron kuma Shirin Lafiya Jari ya tattauna da shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI