Lafiya Jari ce

Matsalar cutar yoyon Fitsari ga mata

Sauti 10:16
Wasu mata kwance a gadon asibiti masu fama da cutar yoyon Fitsari a Najeriya
Wasu mata kwance a gadon asibiti masu fama da cutar yoyon Fitsari a Najeriya Nigerian Forward.org

Matsalar Yoyon Fitsari matsala ce da ke addabar mata musamman a kasashen yankin Nahiyar Afrika inda yawancinsu ke kamuwa da cutar bayan haihuwa. Kuma wannan Cutar ta Yoyon Fitsari takan sa mazajensu kyamatar su har ya kai ga rabuwa da aurensu. a cikin Shirin zaku ji Tattaunawar da aka yi da wasu mata masu fama da matsalar da kuma yadda cutar ta shafi aurensu. Haka kuma zaku ji Hira da muka yi Likita wanda ya yi bayani game da yadda za'a magance cutar.