Lafiya Jari ce

Kare lafiyar kananan yara

Sauti 09:29
Wani yaro a kauyen Tawargha sansanin 'Yan gudun hijira a Benghazi
Wani yaro a kauyen Tawargha sansanin 'Yan gudun hijira a Benghazi Reuters

Shirin ya diba hanyoyin kare lafiyar yara kanana wajen basu abinci mai gina jiki da hanyoyin basu rigakafi domin kare lafiyar jikinsu daga cutuka da dama. A cikin shirin zaku ji irin abincin da ya dace a ba yara kanana domin inganta lafiyarsu