Matsalar shan Taba Sigari ga Lafiya, Shiri na 2
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin Lafiya Jari ya ci gaba ne da tattauna matsalar shan Taba Sigari ga Lafiyar Dan Adam. shirin ya zanta da Likita wanda ya yi bayani game da illon shan taba.