Lafiya Jari ce
Tarihin magungunan zamani da muhimmancin amfani da su yadda ya kamata
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Lafiya Jari a wannan satin ya tattauna ne akan tarihin yadda aka kirkiro da magungunan zamani da kuma muhimmancin amfani da su ta hanyar da ya kamata.