Lafiya Jari ce

Matsalar amfani da miyagun kwayu

Sauti 10:00
Wasu kwayoyin Cutar Kanjamau ko Sida.
Wasu kwayoyin Cutar Kanjamau ko Sida. Reuters/Thomas Mukoya

Shirin Lafiya Jari ya yi bayani game da Amfani da Miyagun kwayu tsakanin Al'umma. Shirin ya zanta da likitoti wadanda suka yi bayani game da matsalolin da shan miyakun kwayu ke haifarwa.