WHO ta yi godiya ga masu bayar da Tallafin jini

Sauti 10:09
Wani Tambarin kungiyar Ansara mai dauke da bayanin bada Tallafin Jini
Wani Tambarin kungiyar Ansara mai dauke da bayanin bada Tallafin Jini

Shirin Lafiya Jari ya tattauna da Likitoci ne game da bukin bayar da Tallafin jini, inda Hukumar WHO ta yi godiya akan yadda aka samu karuwar masu bayar da Tallafin jini.