Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cutar Kanjamau da ke karya garkuwar jiki

Sauti 10:00
Kwayoyin da masu cutar Kanjamau ke sha
Kwayoyin da masu cutar Kanjamau ke sha Reuters
Da: Hauwa Kabir
Minti 11

Shirin LaFiya Jari ya yi bayani ne game da Cutar Kanjamau ko Sida da ke karya garkuwar jikin Dan Adam. Shirin ya zanta da Likita dangane da yunkurin da ake na magance cutar da kuma hanyoyin da ake bi wajen wayar da kan al'umma

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.