Lafiya Jari ce

Rahoton hukumar lafiya ta WHO game da tasirin shan maganin tarin fuka na shekarar 2013

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari na wannan mako, ya yi dubi ne akan wani sabon rahoto da Hukumar Lafiya ta WHO ta fitar game da cutar tarin fuka na shekarar 2013 wanda ke nuna tsarin da hukumar ta fitar na yin amfani da magani ya taimaka wajen ceto rayukan mutane sama da miliyan 22. Akan wannan batu shirin Lafiyar Jari ya tattauna akai.

Ciwon tarin fuka
Ciwon tarin fuka www.thebalochhal.com
Sauran kashi-kashi