Rigakafin cutar sankarau a wasu sassan duniya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 09:25
Sakamakon wani bincike da aka gudanar na nuni da cewa an samu barkewar cutar sankarau a wasu sassa daban daban na duniya ciki har da Najeriya inda yanzu haka hukumomi suka fara daukan matakai tare hadin gwiwar Hukumar lafiya ta dunuya WHO. Akan wannan batu shirin Lafiya Jari zai yi dubi.