Maganin gargajiya a Ghana, shiri na biyu

Sauti 08:09
Maganin gargajiya a kasar Ghana
Maganin gargajiya a kasar Ghana ghananewsagency.org

Shirin Lafiya Jari na wannan mako, ya yi dubi ne kan yadda ake amfani da maganin gargajiya a kasar Ghana, shirin kuma na zuwa ne a zagaye na biyu, tare da Garba Aliyu.