Lafiya Jari ce

An samu raguwar mutuwar yara kanana

Sauti 10:05
Wasu 'Yaran Falasdinawa sun leko a kofar gidansu
Wasu 'Yaran Falasdinawa sun leko a kofar gidansu REUTERS/Suhaib Salem

Hukumar Majalisar Dinkin Duniya da ke kula da rayuwar Kananan Yara UNICEF tace an samu raguwar mace-macen kananan Yara sakamakon ci gaban kimiya da aka samu.