Lafiya Jari ce

Cutar Ulcer a lokacin azumin Ramadan

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari na wanna makon tare da Abubakar Isa Dandago ya tattauna ne akan cutar Ulcer ko kuma gyambon ciki a hausa a dai dai lokacin da ake gudanar da azumin Ramadan.

Jama'a da dama na fama da cutar Ulcer ko kuma gyambon ciki
Jama'a da dama na fama da cutar Ulcer ko kuma gyambon ciki © Passeport santé