Ayyukan Ungozoma Wajen Karban haihuwa

Sauti 11:04
Nas-Nas na karban haihuwa a awani asibiti
Nas-Nas na karban haihuwa a awani asibiti REUTERS/Stringe

Cikin shirinmu na Lafiya Jarice wakilinmu dake Bauchi ya kawo mana cigaba da shirin kokarin da Ungozoma ke yi wajen aikin karban haihuwa.