Lafiya Jari ce

Cutar amosanin jini ko kuma Sikila

Sauti 10:05
Mutum na iya sanin ko ya dauke da cutar amosanin jini ko sikila ta hanyar gwajin jini
Mutum na iya sanin ko ya dauke da cutar amosanin jini ko sikila ta hanyar gwajin jini AFP PHOTO/ Isaac Kasamani

Shirin lafiya jari na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna ne kan cutar amosanin jini ko kuma Sikila, in da ya yi cikakken bayani kan karkasuwar cutar da irin illolinsa da kuma yadda yara ke gadon sa daga iyayensu.