Lafiya Jari ce

Matsalolin Kiwon Lafiya a Karkara

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce ya duba matsalolin kiwon lafiya a karkara a wani ziyara da ya kai Jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.

Matsalolin Kiwon Lafiya a yankunan Karkara
Matsalolin Kiwon Lafiya a yankunan Karkara Hemraj parmar